Marie Annabelle Jennifer Lascar (an Haife ta a ranar 25 ga watan Afrilun 1985 a Quatre Bornes [1] ) ƴar tseren kasar ta Mauritius ce, mai tsere ta tsakiya. [2] Ta wakilci kasarta a gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarun 2008 da 2012 ta kasa kai wa matakin kusa da na karshe.

Annabelle Lascar
Rayuwa
Haihuwa Quatre Bornes (en) Fassara, 25 ga Afirilu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Moris
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 54 kg
Tsayi 168 cm

Mafi kyawunta a gasar shine 2:05.45, wanda aka saita lokacin fara gasar Olympic ta biyu.

Rikodin gasa gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Template:MRI
2006 African Championships Bambous, Mauritius 18th (h) 400 m 57.20
17th (h) 800 m 2:13.45
2008 Olympic Games Beijing, China 34th (h) 800 m 2:06.11
2009 Jeux de la Francophonie Beirut, Lebanon 9th (h) 800 m 2:08.51
2010 African Championships Nairobi, Kenya 21st (h) 400 m 56.88
11th (h) 800 m 2:11.82
2011 All-Africa Games Maputo, Mozambique 8th 800 m 2:10.70
10th 1500 m 4:35.76
2012 African Championships Porto Novo, Benin 12th (h) 800 m 2:07.70
Olympic Games London, United Kingdom 19th (h) 800 m 2:05.45
2013 Jeux de la Francophonie Nice, France 12th (h) 800 m 2:10.88
2014 Commonwealth Games Glasgow, United Kingdom 26th (h) 800 m 2:13.80
African Championships Marrakech, Morocco 12th (h) 800 m 2:11.56

Manazarta gyara sashe

  1. "2014 CWG profile". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2023-03-23.
  2. Annabelle Lascar at World Athletics