Aniella Nella Uwimana[1] (an Haife ta a ranar 17 ga watan Nuwamba 1999)[2] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Burundi wacce ke buga wasa a gaba ga kungiyar kwallon kafa ta Yanga Princess da ƙungiyar mata ta Burundi.[2][3][4]

Aniella Uwimana
Rayuwa
Haihuwa Bujumbura, 17 Nuwamba, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta

gyara sashe
  1. Aniella Uwimana at Soccerway
  2. 2.0 2.1 "Aniella Uwimana". Global Sports Archive. Retrieved 22 February 2022.
  3. "Burundi earn maiden WAFCON ticket after double against Djibouti". CAFOnline (in Turanci). CAF-Confedération Africaine du Football. Retrieved 2022-02-25.
  4. "Burundi earn maiden WAFCON ticket after double against Djibouti". CAFOnline (in Turanci). CAF-Confedération Africaine du Football. Retrieved 2022-02-25.