Aniekan Umanah
Aniekan John Umanah ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar Abak/Etim Ekpo/Ika ya tarayya a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1968 kuma ya fito ne daga jihar Akwa Ibom. Ya gaji Emmanuel Bartholomew Ekon kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 a matsayin dai majalisar wakilai ta ƙasa. [1] Ya sha kaye a takarar neman wa’adi na biyu a zaɓen shekarar 2023 a hannun abokin hamayyarsa Clement Jimbo na jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [2] [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ Udonquak, Aniefiok (2023-04-22). "Fed Lawmaker, Aniekan Umanah, seeks review of supplementary election results of own constituency". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "Rerun: Umanah Loses Bid To Retain Abak Fed. Constituency Seat – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2023-04-16. Retrieved 2025-01-05.