Angie Abdallah

yar'fim din kasar Misra

Angie Abdalla (lar إنجي عبد الله) Ta kasance yar'fim din kasar Misra ce kuma mai yin model, ta samu zama Sarauniyar Misra a shekarar alif ta dubu daya da dari tara da casain da tara 1999.[1]

Angie Abdallah
Rayuwa
Haihuwa Misra, 1980 (43/44 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi
Littafi akan Angie Abdallah
Angie Abdallah

Abdalla ta koma gabatar da shirin telebijin da aikin shirin fim. Ta fito a shirye-shiryen fina-finan kasar Egypt da TV Series da dama.[2]

Tana da aure da Alper Bosuter wani mutumi mai aiki a Turkish Chargé d'affaires n'a birnin Cairo.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Miss Egypt 1999: Angie Abdalla". veestarz.com 1999. Archived from the original on 2018-11-20. Retrieved 2020-11-07.
  2. "ملكة جمال مصر السابقة إنجى عبدالله بالإسكندرية لتصوير خالد سعيد". Archived from the original on 2012-06-07.
  3. "Alper et Angie, ou quand l'amour l'emporte sur la diplomatie". Agence Anadolu.

Category:Mutane daga Misra]]