Angela Musiimenta
Angela Musiimenta masaniya ce a fannin kimiyya 'yar ƙasar Uganda. Ta lashe lambar yabo ta farko ta Jamus-Afrika Innovation Incentive Award.[1][2]
Angela Musiimenta | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Uganda |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Mbarara : computer science (en) University of Leeds (en) Master of Science (en) : information systems studies (en) University of Manchester (en) Doctor of Philosophy (en) : health informatics (en) |
Sana'a | |
Sana'a | scientist (en) |
Ilimi
gyara sasheMusiimenta ta sami digiri na farko na Kimiyya daga Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Mbarara. Daga baya ta yi karatun digiri na biyu a fannin Kimiyyar Sadarwa a Jami'ar Leeds. Musiimenta a halin yanzu tana riƙe da PhD a cikin bayanan kiwon lafiya daga Jami'ar Manchester.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Admin, A. L. M. "Dr. Angela Musiimenta Of Uganda Wins 150,000 Euros Award". African Leadership Magazine (in Turanci). Retrieved 2021-05-11.
- ↑ "Ugandan doctor receives German award for her outstanding research achievements". berlin.mofa.go.ug. Archived from the original on 2021-05-11. Retrieved 2021-05-11.
- ↑ username. "Dr Angella Musiimenta – FCI" (in Turanci). Archived from the original on 2023-03-21. Retrieved 2021-05-11.