Ângela Sónia Monteiro Cardoso (an haife ta a ranar 9 ga watan Afrilun 1979) tsohuwar ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta Angola.[1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 5 ft 11 inci tsayi.

Angela Cardoso
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 9 ga Afirilu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
G.D. Interclube (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa power forward (en) Fassara
Nauyi 77 kg
Tsayi 181 cm

Manazarta gyara sashe