Andrew Birch (dan wasan kurket)

Andrew Charles Ross Birch (an haife shi a ranar 7 ga watan Yunin,a shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyar 1985A.C), ɗan wasan kurket ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a ƙungiyar kurket ta Warriors .[1]

Andrew Birch (dan wasan kurket)
Rayuwa
Haihuwa East London (en) Fassara, 7 ga Yuni, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta St. Andrew's College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a cricketer (en) Fassara

Rayuwar farko gyara sashe

Birch ya fito ne daga ƙaramin garin Dordrecht na Gabashin Cape. Ya yi karatu a St Andrew's College da ke Grahamstown, kafin ya kuma cigaba da karatunsa a Jami'ar Nelson Mandela Metropolitan University (NMMU) da ke Port Elizabeth. Kakansa Ernest Birch [2] ya buga wasan kurket na matakin farko don Border a cikin shekarun 1940 kuma babban ɗan'uwansa Colin Birch [3] ya taka leda a Lardin Yamma .

Manazarta gyara sashe

  1. "Andrew Birch". ESPN Cricinfo. Retrieved 7 November 2015.
  2. "Ernest Birch". Cricinfo. Retrieved 2 December 2016.
  3. "Colin Birch". Cricinfo. Retrieved 2 December 2016.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Andrew Birch at ESPNcricinfo