Andree Clair
Andrée Clair (an haife ta 5 ga watan Mayun 1916 - 1982[1] ) marubuciya ce wacce aka haifa a Faransa a matsayin Renée Jung, kuma ta shafe kwanakinta a Faransa, amma kuma tana da alaƙa da Nijar. Ta yi karatun Afirka a Cibiyar ƙabilanci a Jami'ar Sorbonne.[2] Ta yi fice wajen nazarin ƙabilun ƙasar Nijar da rubuta littattafan yara da aka tsara a Afirka. Daga 1961 zuwa 1974 ta kasance tana aikin al'adu ga shugaban ƙasar Nijar.[3] Littattafanta sun haɗa da Bemba [An African Adventure].
Andree Clair | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Malakoff (en) , 6 Mayu 1916 |
ƙasa | Faransa |
Mutuwa | Dreux (en) , 17 Mayu 2009 |
Karatu | |
Makaranta | Paris-Sorbonne University - Paris IV (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | literary critic (en) , marubucin labaran da ba almara, marubuci da Marubiyar yara |