Anat Cohen-Dayag
Anat Cohen-Dayag ƴar kasuwa ce ta Isra’ila. Ita ce shugabar kuma babban jami'ar gudanarwa na kamfanin fasahar kere-kere na Isra'ila Compugen Ltd, wani kamfani da ke da hannu wajen gano magunguna. Ta taba yin aiki a matsayin scientist a sashen R&D na Orgenics.
Anat Cohen-Dayag | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Isra'ila |
Karatu | |
Makaranta |
Weizmann Institute of Science (en) Ben-Gurion University of the Negev (en) |
Sana'a | |
Sana'a | biologist (en) , geneticist (en) da biochemist (en) |
Ilimi
gyara sasheTana da digiri na B.Sc. a Biology daga Jami'ar Ben-Gurion, kuma ta sami digiri na MSc a cikin ilimin kimiyyar sinadarai da kuma digiri na uku a fannin ilimin halittu daga Cibiyar Kimiyya ta Weizmann. [1][2][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Anat Cohen Dayag - Forbes". People.forbes.com. 2012-04-18. Archived from the original on 2011-06-11. Retrieved 2012-08-14.
- ↑ "Compugen Appoints Dr. Anat Cohen-Dayag as President and CEO". FierceBiotech. Retrieved 2012-08-14.
- ↑ "Compugen Appoints Dr. Anat Cohen-Dayag as President and CEO". www.fiercebiotech.com. Retrieved 2021-03-14.