Anastase Shyaka
Anastase Shyaka malami ne kuma ɗan siyasa a Rwanda, wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Ƙananan Hukumomi, a cikin majalisar ministocin Rwanda, tun daga ranar 18 ga watan Oktoba 2018.[1][2]
Anastase Shyaka | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ruwanda, |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Malami |
Kafin naɗin nasa na yanzu, ya kasance babban jami'in gudanarwa na hukumar gudanarwar ƙasar Rwanda.[1][2][3] Ya kuma yi aiki a baya a matsayin Daraktan, Cibiyar Gudanar da rikice-rikice a Jami'ar Ƙasa ta Ruwanda. Yanzu an naɗa shi a matsayin mai ba shi shawara na wasu gundumomin Larduna biyu na yamma wato gundumar Nyamasheke da Rusizi wanda wasu majiyoyi suka tabbatar da cewa yankinsa ne.
Duba kuma
gyara sashe- Majalisar Rwanda
- Firayim Ministan Rwanda
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Mwai, Collins (19 October 2018). "Kagame reshuffles Cabinet, women take up more slots". New Times (Rwanda). Kigali. Retrieved 22 October 2018.
- ↑ 2.0 2.1 Jean de la Croix Tabaro (18 October 2018). "Rwanda Gets New 50-50 Gender Cabinet, Fewer Ministers". Kigali: KTPress Rwanda. Retrieved 22 October 2018.
- ↑ Ngabonziza, Dan (15 July 2018). "New Law on Religious Institutions Due Next Week". Kigali: KTPress Rwanda. Retrieved 22 October 2018.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Yanar Gizo na Ma'aikatar Ƙananan Hukumomin Rwanda (Minaloc) Archived 2018-10-22 at the Wayback Machine Archived
- Out goes the Old Guard: New faces and experience in Kagame’s government As of 20 October 2018
- Q&A: Tsarin Mulkin Rwanda da tafarkin dimokuradiyya yana aiki - Farfesa Shyaka Tun daga 24 ga watan Yuni 2012.