Shirin Among the Ruins (fassarar larabcin kasar Masar. Bain El Atlal) wani fim ne na soyayya na ƙasar Masar wanda akayi a shekarar 1959 tare da Faten Hamama, Emad Hamdy da Salah Zulfikar.[1] Daraktan fina-finan Masar Ezz El-Dine Zulficar ne ya ba da umarnin fim ɗin kuma bisa wani labari da Yusuf Sibai ya rubuta. Hamama ta sami lambar yabo saboda rawar da ta taka kuma an jero fim ɗin a cikin Fina-finan Masar guda 100 na musamman a 1996.[2][3]

Among the Ruins
Asali
Lokacin bugawa 1959
Asalin suna بين الأطلال da بين الاطلال
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
During 140 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ezz El Dine Zulficar (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Ezz El Dine Zulficar (en) Fassara
Youssef El Sebai (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Ezz El Dine Zulficar (en) Fassara
Salah Zulfikar (en) Fassara
Production company (en) Fassara Ezz El-Dine Zulficar Films Company
Director of photography (en) Fassara Wahid Farid (en) Fassara
External links

Labari gyara sashe

Faten Hamama ta taka Mona wata ɗalibar jami'a da ke soyayya da farfesa, Mahmoud ( Emad Hamdy ), wanda kuma hazikin marubuci ne. Mahmoud ya nemi Mona amma mahaifiyarta ta ƙi kuma Mona ta auri wani mutum kuma ta bar Masar. Bayan shekaru da dawowarta Misira, Mona ta ziyarci wani majiyyaci Mahmoud a asibiti. Mahmoud yana nuna soyayyar sa ga Mona yana kwance a gadon mutuwar sa.[2][4][5]

'Yan wasa gyara sashe

  • Faten Hamama a matsayin Mona
  • Emad Hamdy a matsayin Mahmoud
  • Salah Zulfikar a matsayin Kamal
  • Fouad El-Mohandes a matsayin Abdel Moneim
  • Rawhiyya Khaled
  • Samiha Ayoub

Manazarta gyara sashe

  1. Bain el atlal (1959) - IMDb (in Turanci), retrieved 2021-07-28
  2. 2.0 2.1 "Bain el Atlal" (in Arabic). Faten Hamama's official website. Retrieved 2007-04-04.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Top 100 Egyptian Films (CIFF)". IMDb (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.
  4. بين الأطلال (in Arabic). Arabic Movies. Archived from the original on May 25, 2004. Retrieved 2007-04-04
  5. Fahim, Joseph (February 13, 2007). "The 12 Greatest Romantic Movies of All Time". Daily Star. Archived from the original on 2011-07-08. Retrieved 2007-04-04.