Amni International Petroleum Development Company Limited kamfanin man fetur ne, mai zaman kansa a Najeriya, wanda aka kafa a shekarar 1993. Kuma yake aikin haƙo man fetur da gas.[1][2] Kamfanin yana gudanar da ayyukan samar da mai a tekunan Najeriya biyu.

Amni
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
Bayanai
Shafin yanar gizo amni.com

A watan Maris na shekara ta 2014, ta zarce zuwa Ghana tare da shirin hako mai a yanki mai zurfi na Tano.[3][4][5]

Manazarta gyara sashe

  1. Shell, GTbank agree $270m oil-backed loan to Amni". Vanguard News. 2018-03-19. Retrieved 2019-08-27.
  2. "Amni International Petroleum Development Co Ltd - Company Profile and News - Bloomberg Markets". Bloomberg. Retrieved 2020-11-29.
  3. "Amni International". Upstream Nigeria Oil & Gas and Energy Directory. 2018-03-29. Retrieved 2019-08-27.
  4. "Amni selects drill target off Ghana". Punch Newspapers. Retrieved 2019-08-27.
  5. "Amni to drill Ghana's Tano South oil field". The Guardian Nigeria News – Nigeria and World News. 2018-08-01. Retrieved 2019-08-27.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe