Amleset Muchie
Amleset Muchie (amhara|አምለሰት ሙጬ); haihuwa 1987[1]) ta kasance yar shirin fim din kasar Ethiopia ce, model, da kuma tsara fina-finai.
Amleset Muchie | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Addis Ababa, 1987 (36/37 shekaru) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Teddy Afro (en) |
Karatu | |
Makaranta | New York Film Academy (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Farkon rayuwa
gyara sasheAmleset an haife ta ne a Ethiopia a shekarar 1978.[1] Ta karanci hada fina-finai a New York Film Academy, da aikin jarida a Jami'ar Unity.[2]
Amleset ta lashe kyautar Miss University 2004 contest, tana wakiltar Ethiopia. Kuma ta sake lashe kyautar Miss World Ethiopia pageant a 2006. Ta karanci journalism a Jami'ar Unity dake Addis Ababa, Ethiopia.[3]
Haka Kuma, Amleset ta kasance yar'fim ce. Ta rubuta da samar da fina-finai kamar su Si Le Fikir (About Love), Adoption, da kuma documentary Green Ethiopia.[4][5] She is outspoken about environmental issues facing Ethiopia.[6]
Amleset ta shiga cikin UN 2018 Women First 5k da aka gudanar a 11 Maris 2018 a Addis Ababa, Ethiopia. Ta kuma lashe Icon Women's race na time din 25.25.[7]
Rayuwarta
gyara sasheA 2012, Amleset ta auri mawakin Ethiopian nan Teddy Afro a Holy Trinity Cathedral a birnin Addis Ababa.[2] They have two children together.[8]
Fina-finai
gyara sasheFim
gyara sasheShekarar | Fim | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2016 | Adoption | Director | Short film |
2017 | Laptos | Actress | |
2018 | Yesemwork | Actress | |
2017 | Bethons | Actress | |
2019 | Min Alesh | Actress and director |
Documentary
gyara sasheShekara | Fim | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2016 | Green Ethiopia | Presenter and Director | Environmental |
Wakokin vidiyo
gyara sasheShekara | Vidiyo | Mawaki |
---|---|---|
2017 | "Mar Eske Tuaf" | Teddy Afro |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Miss World Ethiopia 2006 Amleset MUCHIE". nazret.com. Archived from the original on 2020-10-13. Retrieved 2020-09-10.
- ↑ 2.0 2.1 "Teddy Afro and Amleset Muchie get married". Zehabesha. September 27, 2012. Archived from the original on February 15, 2020. Retrieved November 18, 2020.
- ↑ "Miss World Ethiopia 2006 Amleset MUCHIE". nazret.com (in Turanci). Archived from the original on 2020-10-13. Retrieved 2018-03-26.
- ↑ "About".
- ↑ "Etete Dairy advertising".
- ↑ "World Environment Day 2015".
- ↑ "Tsehaye Gemechu confidently wins UN 2018 Women First 5k". Ethiopian Run. 11 March 2018. Archived from the original on 13 October 2020. Retrieved 18 November 2020.
- ↑ "Teddy Afro and Amleset Muche dancing with Teddy's New song, Tewodros". Awramba Times. May 6, 2017.