Amir Angwe (1966 – 29 Oktoba 1995) ya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya wanda ya buga wasa a BCC Lions da Julius Berger, kuma ya wakilci ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya rasu ne sakamakon bugun zuciya da ya samu a wasan cin kofin nahiyar Afirka da suka yi da kungiyar ƙwallon ƙasar Mozambique Maxaquene.[1][2]
Amir Angwe |
---|
Rayuwa |
---|
Mutuwa |
29 Oktoba 1995 |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
---|
Hanya |
---|
Ƙungiyoyi |
Shekaru |
Wasanni da ya/ta buga |
Ƙwallaye |
---|
| |
|
|
|
Tawagar kasa
|
Shekara
|
Samun zarafin wasa
|
Manufa
|
Najeriya
|
1989
|
1
|
0
|
Jimlar
|
1
|
0
|