Amine Aboulfath
Amine Aboulfath ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta a Morocco wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Wydad AC . [1]
Amine Aboulfath | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Moroko, 27 Oktoba 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Abzinanci Larabci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Aikin kulob
gyara sasheWydad AC
gyara sasheA ranar 10 ga watan Satumba, na shekara ta dubu biyu da ashirin da biyu 2022, an kafa shi karkashin sabon kocinsa Hussein Ammouta a lokacin wasan karshe na cin kofin CAF Super Cup da RS Berkane . [2]
Girmamawa
gyara sasheWydad AC
gyara sashe- Botola : 2020-21, 2021-22
- CAF Champions League : 2021-22
Manazarta
gyara sashe- ↑ Amine Aboulfath at Soccerway
- ↑ Rédaction (2022-09-10). "Supercoupe d'Afrique : coup de tonnerre, Berkane sacré face au Wydad !". Afrik-Foot (in Faransanci). Retrieved 2022-09-10.