Amina N'Diaye-Leclerc (an haife ta a shekara ta 1952) ƴar fim ce ta Senegal kuma mai zane-zane da ke zaune a Faransa.[1]

Amina N'Diaye-Leclerc
Rayuwa
Haihuwa Kaolack (en) Fassara, 1952 (71/72 shekaru)
Sana'a
Sana'a mai tsara fim da darakta

Rayuwa gyara sashe

Amina N'Diaye-Leclerc ta fito ne daga asalin ƙasashen Faransa da Senegal, ƴar lauyan Senegal kuma ɗan siyasa Valdiodio N'Dibaye. [2] An haife ta a Kaolack a 1952, ta yi karatun harshen Mutanen Espanya da adabi a Toulouse . [1] Bayan wani lokaci tana aiki a matsayin wakiliyar kasuwanci ta Air Africa, [1] ta fara aiki a fim a shekarar 1991. [3] Kuma ta fara zane a shekara ta 2000.

Ayyuka gyara sashe

  • (co-directed with Éric Cloué) Valdiodio N'Diaye, l'indépendance du Sénégal, 2000.

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Janis L. Pallister; Ruth A. Hottell (2005). French-speaking Women Documentarians: A Guide. Peter Lang. p. 168. ISBN 978-0-8204-7614-8.
  2. Mehdi Ba, Amina Ndiaye-Leclerc: «Nous avons été expulsés du Sénégal [..], sans argent et sans papiers», Jeune Afrique, 21 December 2012.
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named KroppMaria2019

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe