Amin Aamir ( Urdu: آمین عامر‎ ) ita din ma'aikaciyar jirgin sama ce daga Gilgit-Baltistan, wadda ita ce mace ta farko daga yankin da ta cancanci zama matukiyar jirgi na kasuwanci. An haife ta a Skardu, an yi mata wahayi ta zama matukiyar jirgi bayan ziyarar makaranta a sansanin sojojin saman Pakistan. [1] Ta koyi tashi a Rawalpindi Flying Club. [1] Jirginta na farko na solo ya faru ne a ranar sha tara 19 ga watan Disamba shekara 2015. Ta sauke karatu a matsayin matukiyar jirgi na kasuwanci a shekara 2017.

Amin Aamir
Rayuwa
ƙasa Gilgit-Baltistan (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Matukin jirgin sama
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0