Daga watan Yuli zuwa Nuwamba 2018, Sudan ta fuskanci ambaliyar ruwa saboda tsananin ruwan sama . Jihohin da lamarin ya fi shafa sun hada da Kassala da yammacin Kordofan da kuma Khartoum . [1] Ya zuwa ranar 16 ga Agusta, an kashe akalla mutane 23 tare da jikkata sama da 60.[2]Ya zuwa ranar 5 ga Nuwamba, an lalata gidaje sama da 19,640, kuma an yi kiyasin mutane 222,275 abin ya shafa. [1]

Ambaliyar Sudan ta 2018
ambaliya
Bayanai
Ƙasa Sudan
Kwanan wata 2018

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Over 200,000 people across the country affected by heavy rains and flash floods" (PDF). Humanitarian Bulletin: Sudan. OCHA (18): 1. 8 October – 4 November 2018.
  2. "Sudan – Flooding Leaves 23 Dead, 50,000 Displaced". FloodList. 24 August 2018. Retrieved 1 March 2020.