Amaechi Ojini ta kasance ƴar wasan ƙwallon ƙafa ta mata ce, da ke buga wasa a ƙungiyar wardan a matsayin mai buga gaba. A matakin kulob din tana wasa ne ga Rivers Angels. tayi kwallo a garin jos a yayin farawarta.[1]

Amaechi Ojini
Rayuwa
Haihuwa 1997 (26/27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rivers Angels F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Wasan kwallon kafa gyara sashe

Ojini ta fara aiki a Tin City Jos a 2008, bayan haka ta yi wasa a kungiyar Adamawa Queens da Pelican Stars . Daga shekara ta 2013 har zuwa shekara ta 2015 ta kamu da kamfanin Confluence Queens a shekara ta 2015 sannan aka tura ta zuwa Rivers Angels a farkon shekarar 2016.

Manazarta gyara sashe