Amadeu Antonio Kiowa
Amadeu Antonio Kiowa (An haifeshi ranar 12 ga watan Augusta 1962 - 6 December 1990) ya zauna garin angola ne wadda take a cikin kasar jamus (A Gabacin Jamus) A matsayin mai aiki na wata ƙasa (wanda aka fi sani da vertragsarbeiter).[1] Ya zama daya daga cikin wadanda aka fara sani cewa sun sha wahala ta kabilanci a Jamus. An yi hukunci su a lokacin da ake shari'ar kisan, Kotun ta yanke musu hukunci na shekara hudu a kurkuku sakamakon ciwon da ya zama sanaddiyar mutuwa (Körperverletzung mit Todesfolge). Mutane da dama na gari da kuma labarai na yanar gizo duk suna kara cewa a kara daukaka karar.[2] An kafa Kungiya ta Amadeu Antonio domin tunawarsa a shekara ta 1998 [3]
Amadeu Antonio Kiowa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Quimbele (en) , 12 ga Augusta, 1962 |
ƙasa | Angola |
Mutuwa | Eberswalde (en) , 6 Disamba 1990 |
Yanayin mutuwa |
kisan kai kisan kai |
Sana'a | |
IMDb | nm12118039 |
Rayuwar Sa
gyara sasheAn haifi Kiowa a shekara ta 1962 a garin Quimbele, a Ƙasar Uíge, arewacin gabashin babban birnin Luanda, daga Helena Alfonso. Shi ne ya fi kowa ya'ya 12. A ranar 3 ga Agusta, 1987, ya zo Ƙasar Jamus ta Gabas tare da wasu mutanen Angola guda 103. Ya sa ma ransa da burin yin nazarin kan fasahar jirgin sama, Amma sakamakon yanada ma'aikata da yawa yan kasar Angola, ya zama babba a EWG Ewersbalder Wurst a Eberswalde, a Birnin. Wanda a nan ne ya hadu da budurwar sa, A shekara ta 1990 suna baige da jiran dan su na farko
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Lesen Sie zeit.de mit Werbung oder im PUR-Abo. Sie haben die Wahl". Retrieved 27 February 2024.
- ↑ Braun, Marie-Luise (3 December 2015). "Amadeu Antonio: Sein Tod hat Eberswalde" (in German). Retrieved 27 February 2024.
- ↑ Charity Vault, German Charities: The Amadeu Antonio Stiftung Charity in Berlin