Alli Adeyemi ya kasance dan siyasar kasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama mamba mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Mushin na jihar Legas a majalisar wakilai ta 10. [1] [2] [3] An haife shi a ranar 9 ga watan Satumba 1964, ya fito ne daga jihar Legas kuma ya yi digiri na biyu. An fara zaɓen sa a matsayin ɗan majalisar wakilai a zaɓen shekarar 2019, kuma an sake zaɓe a shekarar 2023 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [4] [5] [6]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Lawmaker empowers Mushin residents, pledges adequate representation" (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  2. Lawal, Wale (2024-08-20). "LAGOS Lawmaker, Hon. ADEYEMI ALLI". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  3. "Adeyemi Alli: Championing the Cause of Senior Citizens". The Gazelle News (in Turanci). 2024-09-03. Retrieved 2024-12-29.
  4. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  5. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-08.
  6. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-08.