All Nippon Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Tokyo, a ƙasar Japan. An kafa kamfanin a shekarar 1952. Yana da jiragen sama 238, daga kamfanonin Airbus, Boeing da Mitsubishi.

All Nippon Airways
NH - ANA

Bayanai
Gajeren suna ANA da 全日空
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama da public company (en) Fassara
Masana'anta sufurin jiragen sama
Ƙasa Japan
Aiki
Ma'aikata 42,196 (2022)
Ɓangaren kasuwanci
Reward program (en) Fassara ANA Mileage Club (en) Fassara
Used by
Mulki
Hedkwata Minato (en) Fassara
House publication (en) Fassara WING SPAN (en) Fassara
Tsari a hukumance kabushiki gaisha (en) Fassara
Mamallaki ANA Holdings (en) Fassara
Stock exchange (en) Fassara London Stock Exchange (en) Fassara da Tokyo Stock Exchange (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 27 Disamba 1952
Founded in Tokyo

ana.co.jp


Ginin Kasumigaseki, tsohuwar hedkwatar ANA
Jirgin kamfanin samfurin, ANK Airbus A320-200
Tsohuwar hedkwatar ginin Kamfanin

Kamfanin All Nippon Airways yanada hedikwatarsa a tsakiyar birnin Shiodome cikin shiodome yankin gundumar minato a garin tokyo. Kamfanin yana gudanarda ayyukansa a cikin gida da wajen kasar japan, a watan mach na shekarar 2016 kamfanin yanada kimanin ma'aikata 20,000.

Manazarta

gyara sashe