Alison Sunee (an Haife ta 20 ga Yuli 1999) [1] yar Mauritius ce mai ɗaukar nauyi. Ta wakilci Mauritius a gasar Afrika ta 2019 da aka gudanar a Rabat, Morocco kuma ta lashe lambar tagulla a gasar mata 76.[2] Ta kuma samu lambobin yabo da dama da suka hada da zinare a gasar daukar nauyi ta Afirka .

Alison Sunee
Rayuwa
Haihuwa Curepipe (en) Fassara, 20 ga Yuli, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Moris
Ƴan uwa
Mahaifi Richard Sunee
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara

A cikin 2018, ta yi takara a gasar mata mai nauyin kilogiram 75 a gasar Commonwealth da aka gudanar a Gold Coast, Australia.

  1. "Alison Sunee". 2018 Commonwealth Games. Archived from the original on 2021-08-08. Retrieved 8 August 2021.
  2. "2019 African Games Weightlifting Results". International Weightlifting Federation. Archived from the original on 29 May 2020. Retrieved 29 May 2020.