Alioune Badara Faty (an haife shi ranar 3 ga watan Mayun 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na Wasannin Casa.[1] Faty yana wakiltar tawagar kasar Senegal.[1]

Alioune Badara Faty
Rayuwa
Haihuwa Ziguinchor (en) Fassara, 3 Mayu 1999 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 2.01 m

Girmamawa gyara sashe

Senegal

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Alioune Badara Faty at WorldFootball.net