Alice Sportisse Gomez-Nadal (9 ga Yuli 1909 - 3 Yuni 1996) 'yar siyasa ce ta Faransa-Algeriya. [1]

Alice Sportisse Gomez-Nadal
member of the French National Assembly (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Sidi Lakhdar (en) Fassara, 9 ga Yuli, 1909
ƙasa Faransa
Mutuwa Agen (en) Fassara, 3 ga Yuni, 1996
Ƴan uwa
Abokiyar zama Lucien Sportisse (en) Fassara
Emili Gómez Nadal (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da French resistance fighter (en) Fassara
Wurin aiki Faris
Imani
Jam'iyar siyasa French Communist Party (en) Fassara

An haife ta a Sidi Lakhdar, Algeria (wanda ake kira Lavarande a lokacin). Ta wakilci jam'iyyar gurguzu ta Aljeriya (PCA) a majalisar wakilai da aka zaɓa a shekarar 1945, a majalisar wakilai da aka zaɓa a shekarar 1946 da kuma majalisar dokokin ƙasar daga shekarun 1946 zuwa 1955.

Manazarta

gyara sashe
  1. Notice « Alice Sportisse née Cremadès », in Le Maitron Maghreb, volume Algérie : engagements sociaux et question nationale. De la colonisation à l'indépendance de 1830 à 1962