Ali Gumzak
Ali Gumzak darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, yayi daraktin fina finai da dama Wanda suka shahara a masana'antar. Fina finan da yayi daraktin. Shine Mafi kyawun darakta a masana'antar Kannywood.[1]
Takaitaccen Tarihin Sa
gyara sasheAli gumzak an haife shi a ranar 21 ga watan fabrairu shekarar 1985 a jihar Kano. Yana da mata daya da Yara biyu.[2] fina finan sa.[3] wadan da yai daraktin [4]yayi fina finai da dama a masana'antar.
Finafinai
gyara sashe- Laila adam
- Duniyar Nan
- ke duniya
- Jaruma.
- Namijin kishi
- Tarko
- Daga murna
- Dan Kuka a birni