Algearagi Abincin hausawane da ake yin shi da alkama,sannan a soya cikin mai kamar yanda ake soya fanke.Ana yin shi a lokacin bikukuwa da yawa kamart irinsu bikin suna da kuma bikin haihuwa ko kuma bikin sallah.Ana yin shi aci da miyar alayyahu ko miyar gyada ko kuma miyar taushe.Da yawa hausawa suna yin algaragine a lokacin bikukuwa saboda yana daga cikin abincin da mutanen hausawa suke maramari saboda abincin aládar bahaushe ne.Algaragi yana daga cikin abincin da yake gina jiki saboda da alkama ake yinshi.

Algaragi