Alexis Klégou
Alexis Klégou (an haife shi ranar 25 ga watan Janairu 1989) ɗan wasan tennis ne ɗan ƙasar Benin haifaffen Faransa.[1]
Alexis Klégou | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dunkerque (mul) , 25 ga Janairu, 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Benin |
Karatu | |
Makaranta | Texas A&M University (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | tennis player (en) |
Tennis | |
Klégou yana da babban matsayi na ATP na 633 wanda ya samu a ranar 16 ga watan Yuni 2014.[2] Hakanan yana da babban matsayi na ATP ninki biyu na 441 da ya samu a ranar 5 ga watan Nuwamba 2018.[3] Klégou ya lashe title ɗin ITF Futures guda daya da ITF Futures guda shida.[4]
Klégou ya wakilci Benin a gasar cin Kofin Davis, inda ya yi rikodin W/L na 29–16.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Alexis Klégou at the Association of Tennis Professionals
- ↑ Alexis Klégou at the International Tennis Federation
- ↑ Alexis Klégou at the Davis Cup
- ↑ Alexis Klégou at the Davis Cup
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Alexis Klégou Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.