Aldous Huxley
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Aldous Leonard Huxley (26 Yuli 1894 - 22 Nuwamba 1963) ya kasance marubuci ɗan kasar Biritaniya ne wanda aka sani da littafinsa Brave New World. Shi jikan Thomas Henry Huxley ne kuma ƙanin Julian Huxley.