Alcinda Helena Panguana (an haife ta ranar 27 ga watan Fabrairu 1994 a Maputo ) 'yar wasan dambe ce daga Mozambique. Ta fafata a gasar ajin mata Walter weight evets a lokacin bazara ta shekarar 2020.[1][2] Ta yi nasara a kan Elizabeth Akinyi a zagaye na 16.[3][2] [4] Ta yi rashin nasara a hannun Gu Hong na China a wasan daf da na kusa da na karshe.[5] [6]

Alcinda Panguana
Rayuwa
Haihuwa Maputo, 27 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Mozambik
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Tokyo Olympics: Mozambican boxer Alcinda Panguana advances to welterweight quarterfinals". Club of Mozambique. 27 July 2021. Retrieved 19 May 2022.
  2. 2.0 2.1 Boxing: Women's Welter (64-69kg)" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2021-07-30. Retrieved 2021-07-30.
  3. Boxing PANGUANA Alcinda Helena-Tokyo 2020 Olympics". . . Archived from the original on 2021-07-30. Retrieved 2021-07-30.
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named clubofmozambique
  5. Charles, Odero (27 July 2021). "Hit Squad's Tokyo Olympics campaign ends as Elizabeth Akinyi loses to Mozambique's Panguana". The Standard. Retrieved 19 May 2022.
  6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named olympicprofile

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Alcinda Panguana at Olympedia