Alan Robertson (South African soccer)

Alan Robertson (an haife shi a ranar 17 ga watan Fabrairu shekara ta 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar Super League ta Malaysian Kedah . [1]

Alan Robertson (South African soccer)
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta gyara sashe

  1. Alan Robertson at Soccerway