Al Kanfoudi fim ne da aka shirya shi a shekarar 1978 na Morocco wanda Nabyl Lahlou ya ba da umarni.[1][2][3][4][5][6] Fim ɗin yana ɗaya daga cikin ƴan ayyukan Lahlou da ya samu tallafin CCM.[7][8]

Al Kanfoudi
Rayuwa
Haihuwa 1978 (45/46 shekaru)
Sana'a

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Hamid Kanfoudi, madugun kade-kade ne da ya lashe gasar caca. Sabanin abin da ya yi imani da shi da tsammaninsa, ba ya ganin wani ci gaba a rayuwarsa.[9]

'Yan wasa

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-16.
  2. "Films | Africultures : Al Kanfoudi". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  3. "Africiné - Al Kanfoudi". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  4. Ginsberg, Terri; Lippard, Chris (2020). Historical Dictionary of Middle Eastern Cinema (in Turanci). Rowman & Littlefield. ISBN 978-1-5381-3905-9.
  5. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  6. Brière, Jean-François (2008-01-01). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-8111-4250-6.
  7. Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7.
  8. Souiba, Fouad; Alaoui, Fatima Zahra El (1995). Un siecle de cinema au Maroc: 1907-1995 (in Faransanci). World Design Communication. ISBN 978-9981-111-00-4.
  9. Les cinémas d'Afrique: dictionnaire (in Faransanci). KARTHALA Editions. 2000-01-01. ISBN 978-2-84586-060-5.