Al-Muʼminun
Al-Muʼminun[1] Al-Muʼminun ( Larabci: المؤمنون, al-muʼminūn; ma’ana: “Muminai” ita ce sura ta 23 na Alqur’ani mai girma da ayoyi 118 (āyāt). Dangane da lokaci da yanayin abin da ake zaton wahayi (asbāb al-nuzūl), “surar Makka ce” da ta gabata, ma’ana an yi imani da cewa an saukar da ita kafin hijirar Annabin Musulunci Muhammad Sallallahu alaihi wa sallam da mabiyansa daga Makka zuwa Madina. (Hijira).[2]
Al-Muʼminun | |
---|---|
Surah | |
Bayanai | |
Bangare na | Al Kur'ani |
Suna a harshen gida | المؤمنون |
Suna a Kana | しんじゃたち |
Suna saboda | mu'min (en) |
Akwai nau'insa ko fassara | 23. The Believers (en) da Q31204679 |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Full work available at URL (en) | quran.com… |
Has characteristic (en) | Surorin Makka |