Al-Isra[1] 'Tafiyar Dare', kuma aka fi sani da Banī Isrā'īl (Larabci: بني إسرائيل, lit. 'Bani Isra'ila'), ita ce sura ta 17 (sūrah) na Alqur'ani, mai ayoyi 111 (āyāt). Kalmar Isra' tana nufin Tafiya na dare na annabin Musulunci Muhammad da kuma game da Ya'yan Isra'ila.[2] Wannan surar wani bangare ne na jerin surorin al-Musabbihat domin ta fara da ɗaukakar Allah.[3]

Al-Isra
Surah
Bayanai
Bangare na Al Kur'ani
Suna a harshen gida الإسراء
Suna a Kana よるのたび
Suna saboda Israi da Mi'raji
Akwai nau'insa ko fassara 17. The Israelites (en) Fassara da Q31204672 Fassara
Harshen aiki ko suna Larabci
Full work available at URL (en) Fassara quran.com…
Has characteristic (en) Fassara Surorin Makka


Dangane da lokaci da mahallin abin da aka gaskata wahayi (asbāb al-nuzūl), “surar Makka ce ta farko”, wanda ke nufin an yi imani da cewa an saukar da ita a Makka, maimakon daga baya a cikin Madina.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Al-Isra'
  2. https://www.iium.edu.my/deed/quran/intro/i017.html
  3. https://quran.com/17/70-80
  4. http://www.quran4u.com/Tafsir%20Ibn%20Kathir/017%20Isra.htm