Al-A'raf
Al-A'raf[1] (Larabci: ٱلأعراف, al-ʾA’rāf; ma'ana: Tsawo\tsayi) shine sura (sūrah) ta 7 cikin Alƙur’ani, mai ayoyi 206 (āyāt). Dangane da lokacin wahayi da mahallin wahayi (Asbāb al-nuzūl), “surar Makka” ce, ma’ana ta sauka kafin hijra.
Al-A'raf | |
---|---|
Surah | |
Bayanai | |
Bangare na | Al Kur'ani |
Suna a harshen gida | الأعراف |
Suna a Kana | こうへき |
Suna saboda | Araf (en) |
Akwai nau'insa ko fassara | 7. The Elevated Places (en) da Q31204657 |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Full work available at URL (en) | quran.com… |
Has characteristic (en) | Surorin Makka |
Copyright status (en) | public domain (en) |
Wannan sura ta dauko sunanta daga aya ta 46-47, wacce kalmar A'araf ta zo.
A cewar Abul A'la Maududi, lokacin bayyana shi kusan daidai yake da na Al-An'am, abin nufi, Shekarar karshe da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa sallam ya zauna a Makkah: tsarin nasihar ta yana nuni da cewa lokaci guda ne kuma dukkansu suna da tarihi iri daya; duk da haka, ba za a iya bayyanawa tare da tabbatar wanne daga cikin waɗannan biyun aka gano kafin ɗayan ba. Masu sauraro yakamata su tuna da gabatarwar Al-An'am.