Alƙalawa gari ne a arewacin Najeriya, Wanda garin ke babban birnin Masarautan Gobir a da.a wannan garin ne Sheikh Usman Dan Fodiyo ya kafa sarkin gobir mai suna Yunfa.[1]

Alƙalawa

Wuri
Babban birnin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  • Goodwin, Shauna (2018-01-12), "(9) Kanō Kōi [Ogawa Sadanobu; Kanō Sadanobu; Shinpo; Kōi]", Oxford Art Online, Oxford University Press, retrieved 2020-12-28

Manazarta

gyara sashe
  1. Reserch and Documentation Directors Government House, Kano.Kano Millennium:100 years in History. p.p, 44-45.