Al'adan Hausa
Al adun Hausawa ko kuma Al adar bahaushe, sune wasu ɗabi u ko ayyuka da suke aikatasu na yau da kullum waɗanda sun shafi na neman arziki da rufin asiri da kuma na nishadi. Na neman arziki sun haɗa da;
- Saidafatu
- Kasuwanci
- Kiwo
- Noma
- Jima
- Ɗinki
- Saka
- Tuka igiya
- Dukanci. da sauransu
Al'adan Hausa |
---|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Su kuma na nishadi su ne kamar wake-waken waɗanda akwai na sarauta, na isa, kowa da kowa, akwai kadan daga mawaƙan da sukayi suna irinsu;
- Dr.Mammam Shata
- Ɗankwairo,
- Ali makaho,
- Ɗan anace
- Sa'adu bori
- Ɗan maraya
- Sani aliyu dandawo. da sauransu.
Sannan daga cikinna al adu na nishadi akwai wasanni kamarsu;
- Kokawa
- Dambe
- Tashe
- Langa
- Ogi ogi
- Kiɗan gwauro. da sauransu
Ga yara da samari a gurin mata da yammata kuwa akwai;
- Gada
- Carafke
- Tatsuniya
- Dara. da sauransu.