Akwete

Babban garin hukumar Ukwa ta gabar jihar Abia, Najeriya

Garin Akwete hedkwata ce akaramar hukumar Ukwa ta Gabas ne a jihar Abia, Najeriya. Akwete yana da tazarar kilomita 18 arewa maso gabas da birnin Fatakwal mai arzikin mai da kuma kilomita 18 kudu maso gabas da birnin kasuwanci na Aba. Akwete wata muhimmiyar al'umma ce ta kabilar Ndoki da Igbo gaba daya, 'yan kabilar Umuihueze II ne. An san Akwete a yammacin Afirka don saƙa na musamman. [1]

Akwete

Wuri
Map
 4°53′14″N 7°21′26″E / 4.8872°N 7.3572°E / 4.8872; 7.3572
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Abiya
Ƙananan hukumumin a NijeriyaUkwa ta Gabas
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 252 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Akwete Cloth and Its Motifs, Marian Davis African Arts Vol. 7, No. 3 (Spring, 1974), pp. 22-25 Published by: UCLA James S. Coleman African Studies Center