Aku, Enugu

Gari a Jihar Enugu, Nijeriya

Aku babban gari ne a jihar Enugu, Najeriya. Garin na cikin karamar hukumar Etiti ta Igbo. Garin Aku , ya shahara da noma da al'adu irin su bikin Odo.

Aku, Enugu

Wuri
Map
 6°43′N 7°19′E / 6.72°N 7.32°E / 6.72; 7.32
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Enugu

Akwai ofishin gidan waya na hukuma a garin.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.