Akpan Micah Umoh ɗan siyasan Najeriya ne kuma masani a fannin muhalli daga jihar Akwa Ibom. Ya yi aiki a matsayin ɗan majalisar wakilai, mai wakiltar Ikot Abasi/ Mkpat Enin/Gabashin Obolo Federal Constituency. [1] [2] [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. eribake, akintayo (2011-08-11). "How we 're changing in the House of Reps - Umoh". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  3. eribake, akintayo (2011-05-11). "I'll revisit ceded 86 oil wells issue, says A-Ibom Rep-elect". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.