Akufuna Tatila (ya rasu a shekara ta 1887) Litunga ne, shugaban ƙabilar Lozi, Barotseland a Afirka, amma ya yi mulki na ɗan lokaci kaɗan kuma ƙarfinsa ya yi rauni a lokacinsa.[ana buƙatar hujja] Cikakken sunasa shine; Mulena Yomuhulu Mbamu wa Litunga.

Akafuna Tatila
Rayuwa
Mutuwa 1887
Sana'a

Uban Akufuna shi ne Cif Imbua Mulumbwa.[ana buƙatar hujja]

Kafin ya zama sarkin Lozi, Akufuna ya kasance Babban Hakimin Lukwakwa. A watan Satumba 1884 Akufuna ya fara mulki, amma babban sarki Lewanika ya kore shi a shekara ta 1885. [1]

Mulanziana Sitwala ne ya kashe Akufuna.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. The Elites of Barotseland, 1878-1969 by Gerald L. Caplan