Ajwa (Larabci: عجوه) ita ce shukar dabino da ake nomawa sosai a birnin Madina na kasar Saudiyya. Yana da siffar oval kuma matsakaiciya tare da bakar fata.gonakin Ajwa sun kewaye Madina kuma ana fitar da dubban ton daga gare su duk shekara. Amma ba a kebance shi ga Madina ba, kuma ana noman shi a wasu wurare a yankin Larabawa da cikin sahara. Ana yawan cin shi a lokacin buda baki a cikin watan Ramadan da sauran al'amuran addinin Musulunci, tun da yake tana da alaka ta gargajiya da Annabi Muhammad.

Ajwa
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 22°22′30″N 73°23′06″E / 22.37511°N 73.38511°E / 22.37511; 73.38511
Kasa Indiya

manazarta

gyara sashe

1:https://www.arabnews.com/node/1080511/saudi-arabia 2:https://doi.org/10.1007%2F978-94-017-9707-8 3:https://api.semanticscholar.org/CorpusID:40086887 4:https://www.dryfruitlegacy.com/ajwa-lab-test-report/