Ajuwaya
2017 fim na Najeriya
Ajuwaya fim din Najeriya ne na shekarar 2017 wanda Tolu Aobiyi Lord Tanner ya shirya kuma ya bada umarni. Taurarin shirin sun hada da Timini Egbuson, Lanre Hassan, Etinosa Idemudia, Kemi Lala Akindoju da Rahama Sadau.[1][2][3]
Ajuwaya | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | Ajuwaya |
Asalin harshe | Yarbanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | adventure film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Tolu Lordtanner (en) |
'yan wasa | |
Kemi Lala Akindoju Christopher Darko (en) Timini Egbuson Lanre Hassan Etinosa Idemudia (en) Dec Imafidon (en) George Kalu (en) Tolu Lordtanner (en) Feyifunmi Oginni (en) Suara Olayinka (en) Sanni Omozieghele (en) Rahama Sadau Osunbiyi Taiwo (en) | |
Samar | |
Mai tsarawa | Tolu Lordtanner (en) |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheFim din ya kunshi wasu matasa masu yi wa kasa hidima guda shida wadanda aka tura wani kauye a jihar Osun domin yi wa matasa hidima. Labarin ya zama mai sarƙaƙiya lokacin da ƴan ƙungiyar suka farfaɗo da wata muguwar al'ada da aka daɗe ana Yi a cikin al'umma.[4][3]
Haskwa
gyara sasheAn kaddamar da fim din a fadin kasar a ranar 7 ga watan Yuli, shekara ta 2019.
Yan wasan shirin
gyara sashe- Kemi Lala Akindoju
- Rahama Sadau
- Christopher Darko,
- Timini Egbuson
- Lanre Hassan
- Etinosa Idemudia
- Dec Imafidon
- George Kalu
- Tolu Lordtanner
- Feyifunmi Oginni
- Suara Olayinka
- Sanni Omozieghele
- Osunbiyi Taiwo.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Horror Movie, Ajuwaya, Brings Out the Best in Lala, Rahama, Etinosa – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Archived from the original on 2022-07-27. Retrieved 2022-07-27.
- ↑ "Rahama Sadau, Kemi Lala Akindoju, others impress In Ajuwaya". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2017-07-08. Archived from the original on 2022-07-27. Retrieved 2022-07-27.
- ↑ 3.0 3.1 "Must Watch Trailer! Kemi Lala Akindoju, Rahama Sadau, Timini Egbuson & More Star in New Film 'Ajuwaya – The Haunted Village'". BellaNaija. 2017-06-03. Retrieved 2024-01-24.
- ↑ Online, Tribune (2017-07-09). "Lala, Rahama, Etinosa shine in Ajuwaya". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2022-07-27.