Aisha Muhammad jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ta, kyakkyawar farar mace tana daya daga cikin kyawawan mata a masana'antar.[1]

Tarihi gyara sashe

Cikakken sunan ta shine Aisha Umar muhammad baban ta Dan Jihar Adamawa ne mahaifiyar ta Kuma yar jihar kano ce. Tayi karatun firamare da sakandiri yanzun tana makarantar gaba da sakandiri a garin Kano. Ta fito a fitaccen fim Mai suna " ta faru ta kare" a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud.

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.