Ainonvi FC
Kungiyar kwallon kafa ainonvi FC wata kwarariyar kungiyar kwallon kafa ce ta mata a kasar benin,a garin porto-novo Wanda yake take a gasar cin kofin mata na kasar benin Wanda kungiyar take cikin daya saga cikin masu hazaka na gasar kasar benin
Ainonvi FC | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Mulki | |
Hedkwata | Porto-Novo |
Tarihi
gyara sasheA kakar shekarar 2023-2004 kungiyar ta Ainonvi sun samu damar lashe gasar kofin kasar ta mata na kasar benin. Bayan Biyowr nasarar tasu kungiyar Ainovi FC Sun samu gurbin halartar kofin Zakarun nahiyar Africa ta mata Wanda sukazo daga rukinin na B Hakan yasa su zasu zamo was Inda zasu jagoranci kasar ta benin a gasar[1] [2]
Nasarorinta
gyara sasheType | Competition | Titles | Winning Seasons | Runners-up |
---|---|---|---|---|
Domestic | Benin Women's Championship | 1 | 2024 |
Duba Kuma
gyara sashe•Benin Women's Championship
•CAF Women's Champions League