Aicha Samake
Aicha Samake (an haife ta a ranar 13 ga Satumban Shekarar 1994)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya. Ta kasance memba a kungiyar mata ta kasar Mali.
Aicha Samake | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 13 Satumba 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheSamake ta buga wa Mali a babban mataki a gasar cin kofin Afirka ta mata na shekarar 2016.[2]