Ahoada East I

Mazaɓa ce a zaure majalisar jihar, Rivers

Ahoada East I Assembly constituency yanki ne na Majalisar Dokokin Jihar Ribas, a Najeriya.

A cikin manyan nasarorin da gwamnatinsa ta samu, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya kai kasuwar Edeoha da makarantar firamare ta UBE, Idoke ga al’ummar mazabar.