Ahmed M. Salik
Ahmed M. Salik ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya wakilci mazaɓar Dala a majalisar dokokin jihar Kano daga shekarun 2003 zuwa 2007 a matsayin ɗan jam'iyyar PDP. [1] [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "House of Representatives Member | Honourable Ahmed Salik". 2007-10-20. Archived from the original on 20 October 2007. Retrieved 2025-01-05.