Ahmed Goumar (an haife shi 22 Fabrairu 1988) ɗan wasan Judoka ɗan ƙasae Nijar ne .

Ahmed Goumar
Rayuwa
Haihuwa 22 ga Faburairu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Nijar
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Tsayi 180 cm

Ya halarci gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a birnin Rio de Janeiro, a tseren kilo 73 na maza, inda Nicholas Delpopolo ya kawar da shi a zagayen farko. [1]

Nassoshi gyara sashe

  1. "Ahmed Goumar". rio2016.com. Archived from the original on 26 August 2016. Retrieved 19 August 2016.