Ahmed Mohammed Khalfan Al Khamisi (an haife shi ne a ranar 26 ga watan Nuwamba, a shekara ta alif 1991)[1] miladiyya.ƙwararren Dan wasan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin Mai tsaron baya ga kungiyar Dhofar da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasa ta Omani .[2]

Ahmed Al-Khamisi
Rayuwa
Haihuwa Sohar (en) Fassara, 26 Nuwamba, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Oman
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Suwaiq Club (en) Fassara2016-2019
Dhofar Club (en) Fassara2019-2021
Al-Suwaiq Club (en) Fassara2021-
  Oman national football team (en) Fassara2021-120
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Al Khamisi ya fara wasansa na farko a duniya a ranar 25 ga ga watan Maris shekarar 2021 a wasan sada zumunci da suka tashi 1-1 da Indiya .[3]

A karshe ya bayyana a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na shekarar 2022 da Japan a ci 1-0, kafin a kira shi zuwa tawagar 'yan wasa 23 na karshe don gasar cin kofin Larabawa ta FIFA ta shekarar 2021 a Qatar a ranar 18 ga watan Nuwamba shekarar 2021.[4] Ya buga wasan gaba daya da kasar Iraqi inda suka tashi 1-1.

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.besoccer.com/player/ahmed-al-khamisi-3182546
  2. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Ahmed_Al-Khamisi
  3. https://www.goal.com/en/player/ahmed-al-khamisi/ecekrjqv6st71f3n0tb6wytbd
  4. www.flashscore.mobi/?utm_source=soccer24.com&utm_medium=redirect&utm_campaign=opera_mini